[Music] Dabo_daprof- In muka kwana - SAIFLOADED

Contact Saifloaded

Contact Promoter

-->

SAIFLOADED

Best naija entertainment site

For Affordable Promotion Of Your Music & Video On Our Websites; Call +2347039852010

test banner

Monday 10 April 2017

[Music] Dabo_daprof- In muka kwana

[Music] Dabo_daprof- in muka kwana


Ina muka kwana lyrics by
Dabo Daprof
.
.
.
(phone ringing)
Duon.....Doun
Doun.....Doun
Doun.....Doun
Phone picked.....Hello
Child's voice.....Hello, sunana Fatima, asa muni wakar Ina muka kwana dan jin dadin duk wata Fatima a duniya.
.
.
.
Intro

Its your Boy Dabo Daprof a.k.a N.S.E BOSS
.
(this beat isn't normal.....hehehe)

Verse one
.
Fatima zarau(zara...zara).
A kanki nake yawo.
Muyi aure in bar shago(ki taimaka...ki finals).
Ko ina naje ai zan dawo(zan dawo).
Chorus
Ina muka kwana!!!
Masoyiya ta, wayyo Allah.
Ina muka kwana!!!
Batun soyayya, ya zanyi da kaina.
Ina muka kwana!!!
Ki tallapi raina, wayyo Allah.
Ina muka kwana!!!

I can't leave you, har abada, har abada, ah.
Kina da kyau Fatima, kina da kyau.
Kaunar ki ta sakani a gaba.
In ni Talata kyece Laraba.
Dan mu raya sunnan shugaba.

Kina da kyau Fatima, kina da kyau.
Kaunar ki tasaka ni a gaba.
In ni Talata kyece Laraba.
Dan mu raya sunnan shugaba.

Verse two

In kana da Fatima ka rike ta amana.
In kuna da Fatima ku rike ta da kima.

Fatima Uwa ce ga wasu.
Fatima Mata ce ga wasu.
Fatima Kanwa ce ga wasu.
Fatima Yaya ce ga wasu.
Fatima Jika ce ga wasu.
Fatima Kaka ce ga wasu.
Fatima Kawa ce ga wasu.
Fatima Ya ce  ga wasu.

Fatima zarau(zara...zara).
A kanki nake yawo.
Muyi aure in bar shago(ki taimaka...ki taimaka).
Ko ina naje ai zan dawo(zan dawo).
Chorus
Ina muka kwana!!!
Masoyiya ta, wayyo Allah.
Ina muka kwana!!!
Batun soyayya, ya zanyi da kaina.
Ina muka kwana!!!
Ki tallapi raina, wayyo Allah.
Ina muka kwana!!!

I can't leave you, har abada, har abada, ah.
Kina da kyau Fatima, kina da kyau.
Kaunar ki ta sakani a gaba.
In ni Talata kece Laraba.
Dan mu raya sunnan shugaba.

Kina da kyau Fatima, kina da kyau.
Kaunar ki ta saka ni a gaba.
In ni Talata kece Laraba.
Dan mu raya sunnan shugaba.

Verse three

Ina..ina..ina..ina..ina muka kwana.
Ina..ina..ina..ina..ina muka kwana.

Fatima you the one that i want.
Fatima you the one that i need.
When i close my eyes i see you.
When my eyes are open you are not here.

Zara..........Zara.......... Zara!!!
And for you am singing this song.
And my love for you is so strong.
And i know that it won't be long.
Before you realize I'm the man for you.
Ah.......
Fatima kece wacce na zaba.
Bani da kowa, Bani da komai.
Ki tallapa mu, Ki agaza mu.
Bani da kowa, Bani da komai.
Bani da kowa, Bani da komai.

Fatima baiwa ce daga Allah, a gun kowa.
Fatima kyauta ce daga Allah, a gun kowa.

Eyyee eyyee eyyee eyyee eyyee!!!

They call me Dabo Daprof.
And I'm the N.S.E BOSS

(this beat isn't normal he he he)
Whimz c production.



The end.
.
.
Follow Dabo Daprof via 
Facebook:Dabo Daprof 
Twitter:@dabo_daprof
Instagram:@dabo_daprof
DOWNLOAD 

Download audio

No comments:

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here